Cake me kwakwa

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Na Dade banyi cake ba, amma yin wannan ya kara samin son yi akai akai, yayi dadi sosai ga laushi da taushi. #kanostate #1post1hope

Cake me kwakwa

Na Dade banyi cake ba, amma yin wannan ya kara samin son yi akai akai, yayi dadi sosai ga laushi da taushi. #kanostate #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

pieces50 yawan
  1. Fulawa gwangwani 4
  2. Sukari gwangwani 2 ba kadan
  3. Kwai guda 10 manya
  4. Butter Sima's Leda 2 ba kadan
  5. 1 tspBaking powder
  6. Kwakwa bushashiya Rabin kofi
  7. Flavour cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami roba me tsafta ki zuba sugar, sai ki FASA kwai daya bayan daya a ciki sannan ki juya, Idan ya fara hade jikinsa sai ki zuba butter kiyta juyawa har sai ya hade guru 1.

  2. 2

    Ki zuba kwakwa, Baking powder, da flavor ki kara juyawa sosai.

  3. 3

    Sannan ki kawo fulawar ki raba 2 ki zuba rabi ki juya sai ki juye sauran ki cigaba da hadawa har sai kinga ya hade yayi kyau. Kina daga ludayin zakiga yana diga.

  4. 4

    Sai a shafa butter a gwangwanin gashi a zuba kwabin. Kafin a fara gashi a tabbatar an fara kunnawa ya dau zafi. Sai a zuba a rage wutar ya gasu a hankali.

  5. 5

    An gama.!!

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

Similar Recipes