Farar shinkafa da miyar zabuwa

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

Da dadi

Farar shinkafa da miyar zabuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum daya
  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Magi
  4. Kayan kamshi
  5. Soyayyar zabuwa
  6. Kabeji
  7. Man gyada

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko za a dora tukunya a wuta sai a zuba ruwa, inya tafasa a wanke shinkafa a zuba yayi rabin dahuwa a tace,Sai a sake mayarwa kan wuta a zuba ruwan zafi yadda zai dafata sai a rage wuta ta dahu a kwashe.

  2. 2

    Za a dora tukunya sannan a zuba markaden kayan miya ya dan dahu ruwan ya tsotsae amma ba dukaba sai a zuba soyayyen zabuwa a ciki ban yan minti biyar a zuba soyayyen man gyada a juya ya soyu sai a zuba dakakken magi hade da kayan kamshi a juya suyi minti hudu a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes