Taliyan yara da kabeji da kwai
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
A saka mangyda a kasko sai a zuba albasa da attaruhu a soya sai a saka ruwa inya yayi zafi a zuba taliyan a saka maginta da curry a gauraya sannan a barta ta dahu.
- 2
A fasa kwai a kwano a zuba magi a kada asa albasa sannan a zuba mai a kasko yayi zafi a juye kwan a soya
- 3
A yanka kabeji a saka mayonnaise aci taliyar dashi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9373408
sharhai