Miyar kubewa Danya

Gumel
Gumel @Gumel3905

Miyar kubewa akwai dadi 😋

Miyar kubewa Danya

Miyar kubewa akwai dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar kubewa
  2. Albasa, taruhu
  3. Sinadarin dandano
  4. Local spices
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kubewa agurza ta, se ajajjaga albasa da taruhu

  2. 2

    Adora kubewa awuta asa ruwa kadan a dafa

  3. 3

    Idan ta fara dahuwa se asa albasa, taruhu da Sauran abubuwan ajuya arage wuta abari ta nuna se asauke

  4. 4

    Ana iya amfani da ita a haka kuma ana iya hadawa da Stew,anci da tuwo ko wane iri ko Eba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes