Soyayyan Dankalin Turawa Da Kwai

Ummu Sulaymah @Sulaymah
Ina jin dadin wannan hadin sosai😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fere dankali na sai na yanka shi a kwance, saboda in canjawa mai gida nah samfurin yanka😉sai na zuba shi a matsami nasa gishiri kadan na gauraya na yanka albasa a kaii, sai na daura mai a wuta daya danyi zafi sai na zuba dankalin na barshi yh soyu, sai na kwashe a matsami. Sai na fasa kwaii a kwano na kawo kayan hadi na zuba na bugashi nasa mai a pan da yayi zafi sai na juye kwan a ciki daya fara soyuwa sai na faffasashi na cigaba da juyashi harya soyu😋
Similar Recipes
-
-
Soyayyar Dafadukan Macaroni🤗😜
Gaskiya wannan macaroni munji dadin ta nida iyali na😋mai gida yace shi day a riqa masa irin ta baya son ta gargajiyan nan😂ina miqa godia ta da recipe inki Princess Amrah👏#Jigawastate Ummu Sulaymah -
-
Soyayan dankalin turawa da kwai
Ina son soyayan dankalin turawa wanda aka hada shi tare da kwai yana da dadi gaske#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋
Wannan dahuwa ta naman kan Saniya munji dadin shi sosai ni da iyali nah 😋mai gida nah yana son naman kai musamman ace nice na sarrafa mishi🙈Ina mana Barka da Eid.#Sallahmeatcontest Ummu Sulaymah -
-
-
-
Alalan Dankalin Turawa
Alala wata aba ce mai dadi da kwantar da kwadayi ga qara lafiya ga jikin dan adam, ana alala da abubuwa da yawa ba lallai sai da wake ba. Shiyasa nace bara in kawo mana wani samfurin alala wanda bana wake ba.😀#Alalacontest Ummu Sulaymah -
Dafa Dukan Dankalin Turawa🤗
Ramadan wata ne mai tarin falala da rahma na Allah, Addinin mu addini ne mai sauki da sauqaqawa cikin saukin sa shine halasta mana yin sahur lokacin azumi domin kada mu wahala da yawa😍Shiyasa nayiwa iyali nah abin sahur mai sauki da riqe ciki ga kuma lafiya🤗Sahurrecipecontest Ummu Sulaymah -
Awara da kwai fingers
Ina san wannan hadin na awara da kwai,musamman na hadashi da juice me dadi Zara's delight Cakes N More -
-
Soyayen dankalin turawa da kwai da green pepper
Hum onkika fara irin wannan recipe din bazaki dainaba ummu tareeq -
Faten dankalin turawa
#ramadanclass Nayi shi sbd maigida zaije aiki da wuri km Yana sauri shiyasa na masa shi saboda Yana so km yaji dadin sa. Yana sauri sosai shiyasa hoton baiyi clear ba sbd Yana turiri km na riga nasa a warmer tunda iya cikinsa nayi Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
Awara da miyar jajjage
Nasamu wannan girkine a gurin Chef Abdul da Maryama's kitchen ina godiya a garesu da kuma cook pad dan sune suka hadamu muke zumunci. Hauwa Dakata -
Dankalin turawa da kwai
#Ramadansadaka# iftar idea.nabi wannan hanyar wajen sarrafa dankalina saboda a samu sauyi. Alhamdulillah yayi dadi kuma megida ya yaba. Ummu Aayan -
-
Soyayyen dankalin turawa da kwai🍳🍟
Dankali da kwaii yana da dadi sosai😋muna son shi nida iyali nah. Bare mahaifiya tah tana son dankali matuqa don kuwa in kana son faranta mata to ka soya mata dankali😂🤗#Jigawastategoldenapron Ummu Sulaymah -
-
Dankali hausa da dankali tarawa da miyar Albasa
Ina son dankali sosai dana hausa dana turawa.. #MGTC. Shamsiya Sani -
Kosai
Kosai abinci ne mai dadin gaske Ina matukar son inyi kumallo da kosai saboda rike ciki da Kuma dadin sa a baki 😋😋#kosairecipecontest chef_jere -
Dankalin turawa da kwai da yaji
Hum wannan ki bashi dauka Wani lokaci ga kayatarwa Masha Allah ummu tareeq -
-
Soyayyen dankalin turawa da kwai
Inason dankalin turawa sosae domin Ina sarrafawa hanya daban daban Zulaiha Adamu Musa -
-
-
Gasashshen dankalin turawa Mai kayan lambu
Ba kowane lokaci ya kamata Adinga cin soyayyen abinci ba saboda maiko. Shiyasa na kirkiri wannan salon na gasa dankalin turawa don gujewa maiko. Askab Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9392904
sharhai