Hadin Fish Pie😋🐟

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Yayi dadi matuqa da gsk.

Hadin Fish Pie😋🐟

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Yayi dadi matuqa da gsk.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali guda uku manya
  2. Kifin gwangwani guda biyu
  3. Koren tattasai
  4. Jan tattasai
  5. Albasa
  6. Kayan qanshi
  7. Dan dano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dafa Dankali da gishiri da kori bayan yh nuna kadan sai na sauke nasa pan a wuta da dan mai kadan nasa albasa da kayan miya na soya sama sama, sai na kawo kifin gwangwani na zuba harda man shi na faffasa shi ina juyawa sai na zuba Dankali tare da dandano da kayan qanshi nayi ta juya su har suka soyu sai na kwashe. Da wannan hadin nayi fish pie ina kuma yayi dadin gsk😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes