Dan wake

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
Kano

Its very simple to make and its so delicious #dan-wakecontest

Dan wake

Its very simple to make and its so delicious #dan-wakecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 2 cupsAlabo
  3. 1/8 cupKuka
  4. 1 tspGishiri
  5. 1 tbspKanwa
  6. 1Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Garin alabo da fulawa da kuka

  2. 2

    Sai kanwa sai maggi

  3. 3

    Zaki hadasu guri daya da kukan ki da maggi da fulawa da garin alabo sai ki jiqa kanwa acikin ruwa idan ya jiku

  4. 4

    Sai kifara qwabawa sai ya hadu

  5. 5

    Sai kifara jefa dan waken ki barshi yadahu sai ki kwashe kisa aruwan sanyi ya huce sai ki soya mai ki zuba akai

  6. 6

    Kisa daffaffen kwai cucumber da cabbage sai shi...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
rannar
Kano
na dauki girki a matsayin abin nishadi ina kaunar yin girki a ko da yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes