Dan wake mai sitayal(style)

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
Zaria

#dan-wakecontest,ina son dan waken sosai,hakan ya sanya nake sarrafa shi ta hanyoyi daban-daban,Wannan karan babu wake a cikinsa .Aci lafiya

Dan wake mai sitayal(style)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#dan-wakecontest,ina son dan waken sosai,hakan ya sanya nake sarrafa shi ta hanyoyi daban-daban,Wannan karan babu wake a cikinsa .Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintoci ashirin
Biyu
  1. Alabo gwangwani biyu
  2. gwangwaniDawa rabin
  3. Ruwan kanwa kadan
  4. Ruwan kwabi
  5. Kuka yar kadan
  6. Tumatur
  7. Kabeji
  8. Mangyada
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

Mintoci ashirin
  1. 1

    Da farko za'a had'a alabo da garin dawa,da kuka,sai a zuba ruwan kanwar

  2. 2

    Sannan a rika zuba ruwa akwaba, wannan karan kwabin da dan karfi za'a yi kamar haka

  3. 3

    Sai a samu Leda Santana,azuba kullun

  4. 4

    Sai a sanya muciya,a murza da dan tudu

  5. 5

    Sannan a samu cookies cutter ayayyanka

  6. 6

    Idan aka gama yankawa,sai a dora ruwa a wuta, idan ya tafasa,a zuba a barshi ya nuna,Sannan a kwashe a sanya cikin ruwan sanyi

  7. 7

    Sai a tsame,sanya mangyada,yaji,tumatur da kabeji

  8. 8

    Ga sakamakon aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
rannar
Zaria
I was born and bred up in Zaria
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes