Jolof din taliya da wake cookout recipes

sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
Ni Yar Kaduna Ce

Yayi dadi sosai

Jolof din taliya da wake cookout recipes

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Da farko zaki jika wakenki aruwa Dan yayi saurin dahuwa sai ki aje a gefe

  2. 2

    Sai ki sa mai awuta ya soyu inya soyu kisa kayan miyanki kita juyawa har ya soyu kisa curry da spices sai kisa ruwa yadda zai isheki girkin

  3. 3

    Sai kisa wakenki da kika jika sai ki rufe ya tafarfasa in waken ya dahu sai kisa maggi da gishiri sannan sai kisa taliyanki sai kisa albasa sai ki rufe tsawon minti 10 shikenan girki ya kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sunusi Zainab
sunusi Zainab @cook_17397928
rannar
Ni Yar Kaduna Ce
INA maturar San girki kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes