Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tarugu da tattasai
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Curry
  8. Acida
  9. Soyayen Awara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga tarugu da tattasai tareda albasa,saiki zuba mai acikin tukunya saiki soya tarugu da tattasai din

  2. 2

    Bayan kin soyasu,saiki zuba ruwa iya dai dai yanda kike bukata,sannan kisa maggi da gishiri da kuma curry saiki rufe tukunyar ya tafasa

  3. 3

    Bayan ya tafasa,zaki wanke shinkafarki kizuba aciki ki motsa,saiki rufe yacigaba da dahuwa

  4. 4

    Idan ta dahu saiki kwashe.zaki ci da soyayyen awara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rabiatu
Rabiatu @cook_17401912
rannar

sharhai

Similar Recipes