Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sphagetti
  2. Maggi
  3. Gishiri
  4. Jajjagen tarugu da tattasai
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abu nafarko dazakiyi,kisamu tukunya ki fara soya tarugu da tattasai da kika jajjaga

  2. 2

    Zaki zuba ruwa iya yanda kikeso,saiki saka maggi,gishiri da curry ki rufe ya tafasa

  3. 3

    Sannan saiki zuba taliyar ki motsa,kibarta ta dahuyanda kikeso,idan ruwan ya kare zaki iya sake zuba wasu

  4. 4

    Daga karshe saiki zuba yankakkar albasa kibarta ta sulala

  5. 5

    Saikiyi serving aci,yummy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima
fatima @cook_17375986
rannar

sharhai

Similar Recipes