Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada butter da sugar kigauraya sosai, saikisa kwai da kadan kadan kina gaurayawa.
- 2
Saiki hada fulawa dinki da baking powder, kisa rabi acikin kwabin butter da sugar din kisa Madara saiki gauraya, saikizuba sauran fulawar kisake gaurayawa
- 3
Saiki kunna oven dinki inyayi zafi saiki shafa butter a baking tray din kizuba kwabin cake din saiki saka acikin oven din ki gasa a 180degree.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Cup cake
Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE


Cup cake
#teamborno


Cup cake


Cake
Wannan shine first time dina,amma yayi kyau yayi dadi😋😋😋 iyalina nata santi , tank you cook pad


Pizza cake
#team6cake. A kullum kokari nake naga na samo hanya sarrafa abubuwa, ta hakane na samu sarrafa cake a matsayin pizza.


Cake
Ina son cake shiyasa ma Ina zaune nace Bari nayi mana


Cake
#team6cake


Cake
Maigidana nason cake inayimishi yayi breakfast


Cup cake


Cake


Chinese kubza
#oct1strush nakasance mai son sarrafa fulawa duk yanda naga anyishi nima say nagwada shiyasa iyalaina suke jin dadin yanda nakemusu abunbuwanda sukeso gaskiya munji dadinsa sosai


Vanillah cake
#sokotobake


Cake
Inason cake sosai sbd yana daya daga cikin abinda hubby nah keso , nd nakanyi na ajeshi sbd baki🥰


Doughnut


Short bread
Wannan girkin yanada dadi sosai


Vanillah Cake
#IAMACTIVE


Vanilla cake
Akwai dadi


Cup cake


Cake Mai shape din heart
Gsky yayi kyau ga laushi ga dadi nd nasanyashi a wnn lkc na Valentine saboda kalar ja da shape na zuciya #val2020


Cookies with chocolate syrup
Cookies bincika wannan girki mai dadi da dandano daga ummul fadima inamatukar son cookies nida yarana shiyasa nakesonsa inka dagwalo shi da chocolate baa magana


Vanilla cup cake
#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa


Cake
Cake mai laushi da dadi #Bornostate#


Pan cake
#myspecialrecipecontest wannan shi ne karon farko da na gwada yin pan cake, sai dai abun mamaki ko kadan bai bani wata gardama ba. Ya tafi daidai yadda na so tafiyarshi har ma ya zarce. Ya yi kyau a ido sannan ya bada dandano mai matukar dadi a baki. Ku gwada tawa hanyar yin pan cake din na tabbata za ku gode min a karshe.


Milky cookies
Yanada dadi sosai gakuma bawahalan yi #girkidayabishiyadaya


Fanke
Nakasance inason fanke sosai hakama iyalaina


Special pancake
Yarana suna son cake sosai shiyasa nace yau bari namusu pancake kuma sunci sosai sbd yayi dadi#1post1hope


Cup Cake
Zaki iya tarbon baki ko ayiwa oga ko Yara Don zuwa makaranta


Vanilla cup cake


Cup Cakes 🧁
Wannan cake din khadijah ‘ya ta ce tayi shi hadda daukan hoto ma duk ita tayi #ramadansadaka


Meat pie
#nazabiinyigirki wannan meat pie nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kullum sai sunbukaci inmusu sannan gatada saukinyi don batabani wahala

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9569193
sharhai