Kayan aiki

  1. Fulawa kofi uku
  2. Sugar kofi daya da rabi
  3. Butter simas daya
  4. Vanillah flavour chokali biyu
  5. Milk flavor na ruwa chokali daya
  6. Cake sofner chokali daya
  7. Kwai takwas
  8. Madarar gari rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki ajiye agefe sai kidauko wani roba Mai Dan fadi da zurfi sai kizufa butter da suga aciki

  2. 2

    Bayan kinzuba sai kiyi takadawa har sugar yanarke yazama fari sannan sai kifasa kwai kizuba sai kici gaba da kadawa na tsawon minti biyar ko fiyeda haka kitabbata yahadu sosai

  3. 3

    Sannan kisa madara kisake kadawa sosai sai Kuma kizuba milk flavor da softner dakuma vanillah kisake kadawa sai kizuba fulawa kikadashi sosai shikenan

  4. 4

    Idan kinason kisaka calour zaki iya rabashi gida biyu sai kizuba irin kalar da kikeso aciki

  5. 5

    Sai kidauko pan dinki kisassaka pepan aciki sannan kirika zuba chokali daya akowanne paper sai kisa a oven kigasa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sobo dey for frige 🍷🍷🍷🍷 @Amrahskitchen98 @bakers_spice come and join us at @cook_15480513 house 😅

Similar Recipes