Umarnin dafa abinci
- 1
Zakiwanke kayanmiyanki kimarkada kokijajjaga kayanmiyanki saiki soyashi sosai
- 2
Saiki yanka yakuwanki da alayyafunki kiwankesosai kisaka gishiri kadanh
- 3
Nankuma kintafasa namanki kinsamasa kayan dandano da Corry tafarnuwa
- 4
Zakidauko namanki saiki zibashi akansoyayyan kayanmiyanki idanyadahu sosai dukkinhada kayandandano da korinki saiki dauko yakuwankida alayyafunki kizuba idanyayminti biyar saiki sauke
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Sakwara da miyar alayyahu
Me gidana y kasance yn son sakwara shine nayi Masa Kuma Alhamdulillah yaji dadinta Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Stew
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
-
Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage
Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta. Askab Kitchen -
-
Miyar Alayyahu
Wannan miyar ta dabance domin baki na nayima wa , kuma sunason ganda sai na samu su ita sosai, kuma sunji dadinta sosai Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Shawarma
Shawarma akoda yaushe ina jin dadintaDa megida beso amma yanzu cewa yake na koya mishi cin shawarma 😅 Jamila Ibrahim Tunau -
-
Miyar tankwa
Wannan Miya tana d dadi sosae kaci ta d shinkafa ko taliya#girkidayabishiyadaya Zee's Kitchen -
Awara da miyar jajjage
Nasamu wannan girkine a gurin Chef Abdul da Maryama's kitchen ina godiya a garesu da kuma cook pad dan sune suka hadamu muke zumunci. Hauwa Dakata -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9638282
sharhai