Gurasa bandashe

Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
Garin Kano.

Ina matukar kaunar girki domin shine farin ciki na da mae gidana da yarana

Gurasa bandashe

Ina matukar kaunar girki domin shine farin ciki na da mae gidana da yarana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
guda hudu
  1. Gasasshiyar gurasa sabuwa guda hudu
  2. Dakakken kuli kuli
  3. Mai
  4. Dunkule
  5. Tumaturi da albasa
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Zaki sami roba mai kyau mai zurfi ki zuba ruwan dumi a ciki sai ki dinga daukan gurasarki kina sakawa a cikn ruwan dumin amma karki bari tasha tuwa da yawa saiki tsame ki sa a fatanti mae fadi haka zakiyi ta jera su.

  2. 2

    Saiki dakko kuli kulinki ki dinga bar badawa akan gurasa ki kawo dubkule ki marmasa ko ina yaji sai ki yar yada man kuli akan gurasar ki kawo tumaturi da albasa ki zuba a kai.

  3. 3

    Shikenan gurasa ta kammala aci dadi LAFIYA 😍😍😍😍😍

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
rannar
Garin Kano.
ina matukar alfahari d iya girki 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes