Gurasa(soyayyiya)

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan gurasa na da dadi da saukin sarrafawa inayiwa yarana domin zuwa makaranta.

Gurasa(soyayyiya)

Wannan gurasa na da dadi da saukin sarrafawa inayiwa yarana domin zuwa makaranta.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za asa mai kadan da gishiri a flour se akwaba

  2. 2

    Asa leda a rufe dan ta hada jikinta idan ta samu Kamar 10min.se adauko amurza

  3. 3

    A fadamata se ayanka ta round shape

  4. 4

    Idan angama se asa acikin mai a soya, ana iya ci da miya ko tea

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes