Tuwon semo miyar alayyahu da kifi

juwairascuisine @cook_17695953
By Juwairascuisine
#kadunastate
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki fara tuka tuwon semonki...Zaki zuba ruwa a tukunya inya tausa saikiyi talgenki inya dawu na 5mins saiki tuka kibarshi dahu kirage masa wuta...inyayi ki kwashe tuwonki aleda
- 2
Saiki gyara alayyahu ki wanke shi mekyau ki yanka shi ki jajjaga tattasanki albasa da tarugu...kisa mai kadan kisoya kayan miyan ki bayan yasoyu saiki zuba ruwa kadan kizuba alayyahu kibarshi yadan turara kadan for like 2-3 minutes saboda ba'ason alayyahu yadahu sosai
- 3
Saiki sauke ki zuba kifinki Wanda Kika soya shi
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Burbusko da miyar alayyahu
Girki yayi dadi ba'amagana... just give it a try u will really enjoy itJuwairascuisine#kadunastate


Miyar Alayyahu


Tuwon semo da miyar kuka


Tuwon semo miyar danyen zogale
Wannan miyar tana d Dadi kwarae ga Kuma Kara lafiya a jiki


Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano


Tuwon semo da miyar agushi
#iftarrecipecontest mutane da yawa sunason cin tuwo idan ansha ruwa, anyi sallah, shine na yi mana wannan tuwo,kuma mafi yawan lokaci idan mutum ya cika cikinshi da abinci bazaiji yunwa ba har ayi sahur, ga dadi ga kara lafiya kuma ga amfani a jiki, kema zaki iya gwadawa yar uwa don faranta ran iyali


Sakwara da miyar alayyahu
#Kaitas


Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest


Sakwara da miyar alayyahu


Tuwon Semo
#mukomakitchen


Indomie da soyayyen kwai da kifi
Kitchenhuntchallenge


Taliya da miyar kifi da Alayyahu
Akwai dadi 😋😋


Tuwon alabo da miyar alayyahu


Tuwon semo da miyan alayyafo
#borno state


Tuwon semo miyar agushi
Tuwon semo akwai dadi bana gajiya dashi.


Tuwon semo da miyar guro
#hauwa tuwo shine zabina a koda yaushe


Tuwon semo da miyar kuka


Tuwon semovita da miyar alayyahu


Miyar alayyahu da agushi
#girkidayabishiyadaya


Miyar kifi
Girkin nan Ga Dadi ga kara Lafiya


Sakwara da miyar alayyahu
Me gidana y kasance yn son sakwara shine nayi Masa Kuma Alhamdulillah yaji dadinta


Shinkafa da miyar alayyaho da kifi
Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki


Faten wake da doya
Faten wake da doya girki ne mai matukar amfani a lafiyar jikin mutum.


Miyar Alayyahu
duba da yadda ake tsadar kayan miya anan arewacin Nigeri'a yasa nakeson saukakawa al'umma hanyar sarrafa miya wadda bata da cin kudi sosai sabo da haka ganin Alayyahu ganye ne me dauke da sinadaran gina jiki yasa nayi amfani dashi. ga araha ga inganci a lfy


Dafaffiyar Doya da miyar ganye
#kadunastate


Tuwon semo miyar kuka
#Yclass


Tuwon Shinkafa da miyar alayyahu
Ina son abincin mu na gargajiya😍


Tuwon semo miyar ganye
Hadine na musamman ga dadi ga kara lapia ajiki


Tuwon semo da miyar egusi
Tuwon semo akwai dadi shiyasa nake yinsa#sokotostate


Miyar wake mai kifi da nama
Wannan girkin yana da dadi sosai

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9880429
sharhai