Soyayyen kifi mai fulawa

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

#kitchenhuntchalenge kika yima kifinki haka zaiyi dadi sosai😋😋

Soyayyen kifi mai fulawa

#kitchenhuntchalenge kika yima kifinki haka zaiyi dadi sosai😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki jijjiga tafarnuwa mai yawa kisa tarugu da albasa sannan kisaka maggi da gishiri da curry duka ki dakasu cikin jijjigenki.

  2. 2

    Daganan ki wanke kifi saiki samu roba kixuba kifin saiki dauko jajjagen ki zuba acikin kifin ki motsa sosai sannan ki tankade flour kisaka mata magi kololo saiki dauko kifin kisa acikin flour daya bayan daya idan kin kare saiki aza mai a wuta idan yayi zafi saiki zuba kifin ki soya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kifin nan ya soyu gwann ban shaawa 😍😋

Similar Recipes