Indian beans soup(this's my signature😉😍)

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Wannan miyar tna da dadi sosae,bakina sun kasa gane wace miya na kawo musu...😂😂koda sukaci dadinta y kasa misaltuwa injisu...💃✔

Indian beans soup(this's my signature😉😍)

Wannan miyar tna da dadi sosae,bakina sun kasa gane wace miya na kawo musu...😂😂koda sukaci dadinta y kasa misaltuwa injisu...💃✔

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
mutum 7 yawan a
  1. 3 cupswake (Jan wake ko farin wake)
  2. Naman karamar dabba(ko kaza ko kifi)
  3. 1 cupmarkadadden kayan miya(attaruhu,tumatur da tattasae)
  4. 1medium albasa(chopped)
  5. 1 tspginger and garlic paste
  6. Sinadarin saka girki kamshi;curry,thyme and mix spice
  7. 1 tspturmeric powder
  8. 4or 5 sinadarin dandano + 1 signature maggi (na miya)
  9. 1/2 cupveg oil
  10. Garnish with parsley flakes

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki dan jika wakenki ki wanke tass ki fitar da dusar(kamar zakiyi kosae ko alala)saeki zuba a tukunya mae tsafta kisa kanwa kadan da gishiri,kisa ruwa daedae yadda zae dafa waken y dahu lugufff...

  2. 2

    Ki zuba namanki da kika wanke a wata tukunyar daban,kisa albasa,ginger da garlic paste,sinadarin saka girki kamshi da sinadarin dandano kisa ruwa ki rufe ya dahu sosae...

  3. 3

    Bayan naman y dahu saeki juye a kwano daban ki ajiye a gefe....

  4. 4

    Saeki zuba veg oil a tukunyar kisa albasa da kayan miya dinki ki soya sama sama,sannan ki juye akan dafaffen wakenki ki juya...

  5. 5

    Ki sauke waken yasha iska kadan hka,sannan ki zuba a blender ki markada sosae,yadda komae zae hade y markadu....

  6. 6

    Saeki zuba namanki a tukunya ki juye markadadden waken ki saka turmeric,curry,thyme da sinadarin dandano kisa juya...

  7. 7

    Ki rage wutar ki barta for 5mins ta dan kara dahuwa,then serve and garnish with parsley flakes & enjoy 😍✔

  8. 8

    Zaki iyah amfani da kaza, nama,naman karamar dabba ko kifi gurin yin wannan miyar.

  9. 9

    Sannan zaki iyah cinta da tuwon shinkafa,rotis, bread ko flatbread tna da dadi sosae ❤

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

sharhai (2)

Hussaina Abdullahee
Hussaina Abdullahee @northern_foodie01
Masha Allah.wanga miya ai idan kaci kawai sai bacci ko motsi baka iya ba don dadi

Similar Recipes