Shawarma mai dankali

firdausy hassan
firdausy hassan @cook_14135168

#SHAWARMA. Ita shawarma ya dankanta da yanka kake son cinta,mafi yawanci anfi hadawa da naman kaza ko kuma nama,banida nama shiyasa nayi amfani da potatoes kuma yayi dadi aosai

Shawarma mai dankali

#SHAWARMA. Ita shawarma ya dankanta da yanka kake son cinta,mafi yawanci anfi hadawa da naman kaza ko kuma nama,banida nama shiyasa nayi amfani da potatoes kuma yayi dadi aosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya 10mnt
5 yawan abinchi
  1. Hadin biredin shawarma
  2. Yeast babban chokali biyu
  3. Sugar babban chokali biyu
  4. Gishiri karamin chokali daya
  5. chokaliButter karamin
  6. Ruwan dumi kofi daya,kada yacika
  7. Butter kuma danshafawadulawa
  8. Fulawa rabin kofi
  9. Kayan hadin
  10. Dankalin turawa,takwas
  11. Cabbage,daidai
  12. Albasa,daya
  13. Tumatur,biyu
  14. Pupple cabbage,rabi
  15. Cucumber rabi
  16. Mayonnaise
  17. Mai,kadan
  18. Maggi daya biyu
  19. Gishiri kadan
  20. Mai kuma,nasoya dankali
  21. Nikakken tarugu da tattasai

Umarnin dafa abinci

awa daya 10mnt
  1. 1

    Zaki gyara kayan kiwankesu da kyau,saiki yankasu atsaye shima dankalin saiki yankashi

  2. 2

    Ki hada sugar,yeast da kuma gishiri cikin fulawa

  3. 3

    Sannan saiki zuba ruwan dumin aciki saiki kwaba da kyau sosai,saiki rufe kikai cikin rana ko wuri mai zafi ki aje kamar awa daya kibarshi ya tashi

  4. 4

    Bayan ya tashi kamar haka saiki saka butter chokali daya ki hade wuri daya

  5. 5

    Saiki raba fulawar gida goma,saiki dauki guda daya ki barbada fulawa akan chopping board saiki murza yayi fadi

  6. 6

    Bayan kinyi rolling yayi fadi,saiki samu wani plate ko kuma abu rawun saiki aza akai ki yanka kifitarda shape din cycle

  7. 7

    Ko kuma ki yi rolling dinahi yayi fadi da kyau kamar cycle batareda kinyanke gefenba,haka zakiyita yi harsai kingama gabadaya

  8. 8

    Sannan saiki shafa butter gefe daya kadan akan fulawar,saiki saka cikin non-stick pan ki fara gasawa

  9. 9

    Idan dayan gefe yayi saiki juya dayan gefa idan tayi saiki sauke

  10. 10

    Idan tayi da kayau zakiga idan kinnade bazata karyeba,idan kikaga ta karye ko batayi da kyauba. Haka zakicigaba da yi harsai kingama

  11. 11

    Zaki here dankali kiyankashi a tsaye,ki saka gishiri kadan ki aza mai yayi zafi saiki soya idanyayi ki kwashe

  12. 12

    Kizuba tarugu da tattasai da maggi da gishiri ki soya,yanayi aaiki zuba carras da albasanki motsa

  13. 13

    Saiki zuba cabbage da dankalin daga karshe saiki zuba tumatur, cucumber da kuma cabbage ki hade kina motsawa

  14. 14

    Saki dauki bread din daya ki shafa mai mayonnaise

  15. 15

    Bayan ki shafa,saiki yankashi gida biyu,sannan saii jera kayan hadinki kamar haka

  16. 16

    Sannan saiki zuba wani akarshen saiki rufe

  17. 17

    Shikenan kingama shawarma cikin sauki

  18. 18
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
firdausy hassan
firdausy hassan @cook_14135168
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_14135168 ita fa shawarma kowane lokachi zan iya cinta saboda son da nike mata 😋😋

Similar Recipes