Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi uku
  2. 2Kwai
  3. 2 TbspButter
  4. 5 TbspSugar
  5. 2 tspYeast
  6. 4 tbspMadara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada abubuwan nan waje daya a chakuda sai asa ruwa ana kwabawa har yayi

  2. 2

    Sai a faffada dashi akan baking tray asa wuka adan yanka ta tsaye sai ayi a kwance a fasa kwai asa brush a shafe Shi dashi abarshi ya tashi sai asa a oven a gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes