Dunkulalliyar taliya hade da kaza da ganyen ugu

D" Cete Special
D" Cete Special @cook_18169300
Sokoto

Dunkulalliyar taliya hade da kaza da ganyen ugu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
  1. Macaroni
  2. Spices
  3. Maggi knorr
  4. Red paper
  5. Onions
  6. Carlic (optional)
  7. G/oil
  8. Ugu
  9. Kaza

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Ki jajjaga tattasai da tarugu ki yanka albasa.

  2. 2

    Ki zuba ki soya da oil kadan sai ki zuba ruwan tafasar naman kaza ki saka spices ki dan kara ruwa kadan idan ya tafaso ki zuba kazarki tare da dungulalliyar taliyar

  3. 3

    Da y ki rufe kibada kamar Minti aahirin sai ki zuba ganyen ugu ki bada minti goma sai aji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
D" Cete Special
D" Cete Special @cook_18169300
rannar
Sokoto
Muna jin dadin dafa abinci sosai
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes