Doughnut

Cakeshub
Cakeshub @cook_14402374
Kano state

Kayan marmari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Siga
  3. Yeast
  4. Bota
  5. Flavour
  6. Madarar ruwa
  7. Ruwan dumi
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada fulawa,bota,siga,gishiri,flavour ki cakuda sannan ki zuba madarar ruwa,sai ki zuba yeast a cikin ruwan dumi,sannan ki kwaba donot din dashi.

  2. 2

    Ki barshi yayi minti10,sannan ki fara fadada fulawar kina yin shape din donot,saiki jera akan faranti ki saka a rana na tsawon awa2.

  3. 3

    Sannan ki soya a cikin mai me zafi,a ci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Cakeshub
Cakeshub @cook_14402374
rannar
Kano state
We make luscious n most yummy cakes and desserts.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes