Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupflour
  2. 1 1/2 cupsugar
  3. 175 mloil
  4. 4egg
  5. 2 1/2 tspbaking powder
  6. 1 cupButtermilk
  7. 1 tspVanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zaki sami bowl,ki fasa kwai aciki ki kadashi sosai,har sai yayi kumfa.

  2. 2

    Sai ki saka mai, sugar aciki ki kara kadawa.

  3. 3

    Sai ki tankade fulawarki tareda baking powder a wani mazubi daban.

  4. 4

    Sai ki saka rabi aciki had in kwai din,sai ki saka buttermilk rabi,ki yi mixing.

  5. 5

    Sai ki juye sauran fulawar,ki juye sauran buttermilk din,sai kara mixing har y hade.

  6. 6

    Sai ki saka vanilla flavour dinki,ki juya.

  7. 7

    Sai zuzzuba acikin cupcake paper, sai ki gasa a oven.

  8. 8

    Wutan sama da qasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes