Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu filawa ki tankade kisa baking powder da gishiri,nutmeg da butterda kwai ki mutsa sosai butter tahade sosai da filawar saikisa ruwa ki kwaba ya hade sosai kita motsashi na mitina saiki shi kirufe tsawan mint 20
- 2
Ki dauko kasko kizuba mai daidai kisa albasa tadanyi kisa ginger da galic ki juya kidauko nikaken namanki kizuba kisa maggi da gishiri da curry kirufe. Kidauko dankali kifere kiyanka yankan ginda sugar kidauko karot shima kimai yankansuga kizuba kan naman ki kijuya kidandada ruwa kirufe yadahu inyayi saiki dauko filawa chokali daya kikwaba daruwa ki zuba akan hadin naman kibarshi mitina kisauke
- 3
Saiki dauko kwabin ki murza kifidda shape da abin fidda shafe na meat pie kidauko hadin namanki kizuba saiki rufe shi hakazaki harki gama in aven zaki gasa saiki shafa kwai asam ki gasa insoyawa zaki ki soya shikenan
- 4
Da
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Gasasshen meat pie
Yayi dadi sosai kuma na kasance maabociyar son meat pie iyalina sunji dadinsa Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Meat pie
Inason Cin meat pie sosai shiyasa nake yawan yinshi hardai na soyawa#myfavouritesallahmeal#sokotostate habiba aliyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
Croissants pie
Jaraba sabon Abu yanada dadin, ballantana ace abun Mai Dadi ne. Kwalama ce Mai qayatarwa Kuma da anci an qoshi. #kitchenhunt challenge# Walies Cuisine -
Twisted pie
Gasky yy Dadi sosae n tashi n rasa me xanyi kawae Naga video din shine nayi Kuma Alhamdulillah yy kyau sosae#FPPC Zee's Kitchen -
-
-
-
More Recipes
sharhai