Gasashiyar kaza gashin rushi

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Naman kaza akwai dadi sosai

Gasashiyar kaza gashin rushi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Naman kaza akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kaza
  2. Yaji
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Kayan qanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke namanki tas se ki banqare ki dora a rushi ruwan jikinta ya qafe. Seki hada yaji maggi gishirir kayan qanshi se ki kwaba su da yaji ki hada ki kwaba ye kauri ki shashafa ajikin kazar gaba da baya a gasa anayi ana juyawahar ya gasu

  2. 2
  3. 3

    Idan ye gasu se ai serving😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes