Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Kaza
  2. Kayan qamshi
  3. Tafarnuwa
  4. Maggi
  5. Jawa(kala)
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadina.

  2. 2

    Na wanke kazata na batta ta tsane saina zuba mata kayan hadi da maggi, dadan attaruhu da albasa.

  3. 3

    Gashi na hada na juya na bashshi tsawon awa 1 kafin na gasa.

  4. 4

    Nasashi a oven yayi 40mnts nafito dashi na duba yayi, nasashi a faranti nai ado da ganyen parsley

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadiza Dangusau
Hadiza Dangusau @cook_18450752
rannar

sharhai

Similar Recipes