Soyayyen Irrish da sauce din kwai sai cucumber

G Sarat
G Sarat @cook_17410590

Danasa cucumber aciki abincin y Kara armashi😋

Soyayyen Irrish da sauce din kwai sai cucumber

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Danasa cucumber aciki abincin y Kara armashi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irrish
  2. Cucumber
  3. Kwai
  4. Mai
  5. Kafi likita

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan na fere Irrish na yankashi siriri n wanke sai na Dora Mai awuta na yanka albasa akai Dan man yayi kamshi bayn yayi zafi n zuba irrish nasa gishiri kadan bayn mintoci ya soyu

  2. 2

    Akwai wani ganye da ake cewa kafi likita ko Ogu Amma ba ainahin uhun bane bayan na wankeshi na yanka sai na fasa kwai dai dai yawan bukata na jajjaga tarugu d tafarnuwa d albasa Amma duk bansa d yawa ba nasa Maggie curry sainasa ganyen dana yanka na mosta sai n soya Amma banyi masa masa b saina yamusa ya zama sauce harya soyu

  3. 3

    Bayan n kammala soya irrish d sauce din kwai na zuba a flat sai na yanka cucumber agefe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
G Sarat
G Sarat @cook_17410590
rannar

sharhai

Similar Recipes