Semosa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa cofi
  2. Mai cokali biyu
  3. Gishiri 1/2 cokalin tea
  4. Mai
  5. Hadin mince meat

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada fulawa da Mai da gishiri kisa ruwa ki kwaba ki bugashi da kyau yay laushi kamar hk

  2. 2

    Sai ki rabashi 6, sai ki zuba fulawa kisa Abu ki murza har yay fadi

  3. 3

    Sannan sai kisashi a pan ki gasa da ya danyi bubble sai ki juya gefe daya

  4. 4

    Sai ki rabashi 4, haka zakiyi har kigama, sai ki hadasu guri daya ki daidaita su

  5. 5

    Sai ki zuba fulawa wani wuri kisamata ruwa kamar kawabin lallaba, sai kiyi amfani dashi wuri nada semosa. Ki dauko daya ki lankwasa gefen dama, sai ki shafa hadin sannan ki aza na gefen hagun Kan na daman

  6. 6

    Ki dauko hadin mince meat ki zuba ciki

  7. 7

    Sai kisa fulawa inda Zaki rufe sanna kisa wnn ciki kamar haka, sai kiyi kusu haka gaba daya har ki kare

  8. 8

    Sai Dora mai Kan wuta in yayi zafi sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes