Farfesun kifin ruwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jika kifinki da ruwa da gishiri yadanyi kaman miti biyar saiki wanke duk silbinnan zefita

  2. 2

    Seki jajjaga kayan miyanki kisa tukunya awuta kixuba mai kisoya kayan miyan kisa ruwa saiki xuba kifin kisa maggi da gishiri da citta da tafarnuwa kibarshi yayi kaman minti talatin awuta kafin kusauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim
Fatima Ibrahim @cook_17862485
rannar

sharhai

Similar Recipes