Soyayyiyar shinkafa da naman kaza

Amrah bakery
Amrah bakery @cook_18398064

Yanada dadi sosai kuma wannan tanada saukin yi

Soyayyiyar shinkafa da naman kaza

Yanada dadi sosai kuma wannan tanada saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. ,man kuli,
  3. maggi,
  4. gishiri,
  5. curry,
  6. albasa,
  7. tafarnuwa,
  8. onga,
  9. caras,
  10. attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakiwanke shinkafa kitsaneta kibarta tabushe kikunna wuta kidora tukunya kizuba mnkuli kibarshi yasoyu kikawo shinkafa kixuba kisa curry kita juyawa har shinkafar tasoyo

  2. 2

    Saika kawo ruwa kixuba ki jajjaga attaruhu da albasa kixuba kisa maggi,gishiri,onga, ki wanke karas kiyanka yadda kikeso kixuba kijuya saiki rufe tukunyar bayan yan minti saiki saka albasa da tafarnuwa

  3. 3

    Saiki dakko soyanyan naman kaza kisaka aciki kirage wuta kirufe tukunyar shinkafar ta karasa tsotsewa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amrah bakery
Amrah bakery @cook_18398064
rannar

sharhai

Similar Recipes