Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 3andhalf cups
  2. 250grm butter
  3. 1egg
  4. 2tblspn milk
  5. Yellow food colour
  6. Vanillah and butter scotch flavour
  7. 1 cupsugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da sugar ki bugar se kisa kwai guda daya se ki ta juyawa idan ya hade se ki zuba flour da kadan kadan kina yi kina juyawa har ki gama zubawa idan ya hade seki raba biyu rabi kisa mai vanilla flavour ki juya ki rabi kuma kisa mai butter scotch flavour da yellow food colour ki juya sosai se kifara shaping yanda kike so idan kingama shaping se ki baking a oven shikenan😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes