Tura

Kayan aiki

  1. Rabin karamar doya
  2. Attarhu daya
  3. Albasa daya
  4. Maggi guda biyu
  5. Kwai biyu
  6. Corn flake cokali 5
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doyarki ki dafa ta amma karta dahu sosai.ki dafa da kwai daya

  2. 2

    Ki gurza doyar da kwan, ki jajjaga attarhu da albasa ki zuba a roba ki hada da doyar da kwan

  3. 3

    Ki mulmula doyar a tsaye, ki daka corn flaks din ki

  4. 4

    Sai ki fasa kwai daya, ki dinga tsoma doyar ki a cikin kwan sai ki barbade shi da corn flaks di

  5. 5

    Ki soya a mai me yawa, yayi Golden brown.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

Similar Recipes