Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya
  2. 2Kife
  3. Alayyaho
  4. 4Mggib
  5. Giahiri kadan
  6. Tarugu
  7. Tattasai
  8. Albasa
  9. Caras
  10. Manja
  11. Thayem
  12. Corry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanki kife da kanwa ko toka in ya wanku sai kizuba a tukunya in ya dahu sa kisa doya kisa mggi kisa gishiri kisa kayanmiya kisa manja ki rufe yaye ta dahuwa in yaye sai ki zuwa thayem da Corry sai kisa ganye ki Kashi wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ga dadi ga sauki ga karin lafia saboda ya ji ganye 😋😋

Similar Recipes