Doya da egg sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Mai
  3. Tarrugu
  4. Taffarnuwa
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu doya ki fere ki yanka sai kisa mai a frying pan in yayi zafi sai kisa gishiri a doyan ki zuba ki barshi har sai ta soyu

  2. 2

    Kisamu tarrugu da albasa ki wanke ki yanka kiyi grating tare da taffarnuwa

  3. 3

    Sai kisa a tukunya ki zuba sai kisa mai ki soya kisa maggi sai ki fasa kwai ki zuba a ciki kita juya wa har sai tayi shikenan aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes