Nigerian juice

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

#Oct1st.Domin taya Nigeria qasa mai albarka murnan takai 59 dakarbar yanci .9ja for life.

Nigerian juice

#Oct1st.Domin taya Nigeria qasa mai albarka murnan takai 59 dakarbar yanci .9ja for life.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Milk
  2. Sprite
  3. Green colour
  4. Sugar syrup
  5. Cucumber
  6. t

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasamu roba nasa sprite,sugar syrup nazuba kala najuya

  2. 2

    Naxuba a cups nasa cucumber aciki

  3. 3

    Farin cup din kuma, madarar gari ce nazuba mata ruwan sanyi nasa a cup.

  4. 4

    Shine yabani GREEN WHITE GREEN.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes