Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a tankade flour aroba me fadi,se a saka gishiri kadan sugar kadan se ajiqa yeast aruwan dumi idan yajuqu ajuye a flour se ayanka albasa aciki asaka kayan Miya kadan aciki se ahade a kwaba karyayi kauri sosai,idan yayi daidai

  2. 2

    Se adaura Mai a wuta,Adan saka albasa idan yayi xafi a fara saka wa a Mai din,xa,aga kasan yayi brown se ajuya idan duka jikin yayi brown se akwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes