Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mincemeat
  2. Attarugu
  3. Tumatur
  4. Cabbage
  5. Carrot
  6. Maggi, curry, da sauran spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asa minced meat atukunya azuba ginger garlic maggi arufe na yan mintuna dama anyi greating attaruhu sai azuba ayanka tumatir azuba da albasa me yawa da carrot azuba mai da ruwa kadan sauran maggi da spices din arufe idan yayi sai azuba cabbage arufe kmr 5minutes akashe wutan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
K.Y.I Delight
K.Y.I Delight @cook_18911609
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes