Lemon cucumber

Gumel
Gumel @Gumel3905

Akwai boyayyen sirri ga wannan hadin lemo wajen inganta lafiyar jiki 😁

Lemon cucumber

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwai boyayyen sirri ga wannan hadin lemo wajen inganta lafiyar jiki 😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cucumber
  2. Ruwa
  3. Zuma (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke cucumber tas

  2. 2

    Se a yanyanka a zuba a blender asa ruwa a markada

  3. 3

    Se asa rariya me tsafta a tace idan akasha batare da an kara komai ba se tafi amfani amma idan mutum yana son zaki se yasa Zuma kadan uhmmm Ba aba yaro me kiwa 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes