Tuwon garin pilanten

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
Sokoto

Wannan tuwon yanada kyau ga lafiyar jiki harde masu daibitis

Tuwon garin pilanten

Wannan tuwon yanada kyau ga lafiyar jiki harde masu daibitis

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin pilanten
  2. Ruwa
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki aza ruwa saman wuta idan sun tafasa seki tarfa mai kadan ki zuba garin pilanten dinki ki tuka

  2. 2

    Se ki zuba ruwan zafi kadan dan ya sulala da kyau ki rufe bayan minti 4 zuwa biyar se ki tuke ki kwashe

  3. 3

    Kisa a leda tuwon pilanten dinki yayi kina iya ci da kowanne miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes