Coconut cupcakes

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1 cupsugar
  3. 250 gSilas
  4. 8kawai
  5. Baking powder
  6. Coconut flavor
  7. Gurjajjiyam kwakwa
  8. Baking papers

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa hada butter da sugar a jujuyasu da mixer KO muciya har su narke

  2. 2

    Sai a fada kwai a sa har ya hade jikinsa, a sa flour da kadan kadan, baking powder da flavour.

  3. 3

    Sai a dakko papers a sa pan, a zuba kwabin anasa mai kwakwa, a kunna oven asa shi a 180deg for 15 mins a gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TeemahSHmeal
TeemahSHmeal @cook_18467505
rannar
Jos, plateau

sharhai

Similar Recipes