Biskin masara da miyar busheshen karkashi

Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891

Biskin masara da miyar busheshen karkashi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biski leda daya
  2. Karkashi Kofi uku
  3. Wake kofi daya
  4. Mai cokali biyu
  5. Albasa
  6. Attarhu
  7. Maggi
  8. Kifi busheshe
  9. Daddawa
  10. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na daura wake kanwuta na barshi yanuna, na sauke

  2. 2

    Nasake saka ruwa kanwuta na barahi yayi zafi nasaka mai ciki nasaka attarhu da albasa da daddawa dasu Maggi,da citta da kifi nabarsu suka nuna na kawo wake dafaffe nasaka na gyara karkashi da kanwa suka nuna

  3. 3

    Na daura ruwa kanwuta nasaka mai nabarsu suka tafasa na tuka na barshi ya turaru

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes