Wainar flower da yaji

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Wainar flower da yaji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flower
  2. Manja
  3. Magi
  4. Gishiri
  5. Albasa
  6. Nikakkan yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba flower dinki da ruwa magi gishiri da albasa idan kina bukatar tarugu zaki sa nidai bansa ba saboda yajin da zan daka

  2. 2

    Sannan ki zo ki nemi abin soyar ki ki rinka zuba manja kadan kadan kina soyawa idan kin kama daga barkononki da magi ki ringa sakawa kina ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes