Brown spaghetti with chicken balls

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋

Brown spaghetti with chicken balls

Na tambayi iyalaina me sukeso na dafa musu sukace taliya shine nayi musu wannan taliyar sunci kuma sunji dadinta💃🏼😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Taliya leda
  2. 5Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. 5Karas
  5. 1Koren tattasai
  6. Green beans d peas rabin kofi
  7. Maggi d spices
  8. Baby corn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki soya taliyar ki har tayi brown Sai ki tsane ta a colander Sai ki dan tafasa t sama sama d dan gishiri sai ki ajeye a gefe

  2. 2

    Ki dora tukunya kisa mai in yyi xafi kisa albasa d attaruhu ki dan soya su ki xuba sauran kayan lambun ki ki soya su Sai ki dauko chicken balls dinki ki xuba ki xuba sosai

  3. 3

    Sai ki dauko taliyan ki ki xuba ki juya sosai Sai ki rufe kibarta ta turara shikkenan kin gama

  4. 4

    😍😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

Similar Recipes