Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Strawberry Rabin kilo
  2. Madara
  3. Strawberry ice cream babbar roba
  4. Strawberry syrup

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko na cire hancin strawberry dina nasa a blender nasa.

  2. 2

    Madara da ice cream nasa strawberry syrup na markada da yayi smooth

  3. 3

    Na kashe na sa kankara na sa a cup said sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulsum manzo
ummukulsum manzo @ummukulsum19900
rannar

Similar Recipes