Kayan aiki

  1. 3Fulawa cofi
  2. 3-4 TSugar
  3. 1 TYeast
  4. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki auna fulawa cofi uku Sai ki tankade

  2. 2

    Kisa sugar, yeast da gishiri kadan, Sai kisa ruwan dumi ki kwaba kamar haka

  3. 3

    Sai ki aje wurinda akwai dumi kibar Shi ya tashi awa 1-2, Bayan ya tashi Sai soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes