Alkubus da miyar taushe

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Abinci gargajiya maigidana yaji dadinsa sosai

Alkubus da miyar taushe

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abinci gargajiya maigidana yaji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Gishiri
  5. Kayan miya
  6. Allayahu
  7. Kabewa
  8. Nama
  9. Manja/man quli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba fulawarki da yeast da powder kiyi shi ruwa ruwa kmr fanke ki bari ya tashi ki zamu gwangwani ko roba ki shafa mai ki zuba kwabin fulawa ki dora tukunya kisa kwando ki jera gwangwanayen buh ni nayi using robobi irin na ice cream qananu in kina da madambaci zaki iya using saiki lullu6e da buhu bayan mintina sai ki duba kisa toothpick in kika ciro shi bai kama fulawar ba to yayi sai kwashe

  2. 2

    Ki tafasa nama da kabewa ki jajjaga kayan miya ki zuba a tukunya in suka totse sai ki zuba manja ko man quli ki soya kayan miya ki sa maggi sai ki zuba nama ki da murje kabewar da ludayi ki juye kisa kayan dandano in ta nuna kin kusa saukewa saiki zuba allayahu in ya turara saiki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes