Cuscus da miyar albasa

zahra's cake
zahra's cake @cook_18912506

Cuscus da miyar albasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke tukunyata na zuba ruwa kofi daya sabida bayasan ruwa nasa mai kadan aciki da yatafasa nazuba cuscus nabarshi munti biyu nasauke

  2. 2

    Na yanka albasa attaruhu nazuba mai a tukunya nazuba albasar attaruhu naita soyawa nasaka maggi hartasoyu sannan nakashe

  3. 3

    Sai aci da shinkafa ko cuscus

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zahra's cake
zahra's cake @cook_18912506
rannar

sharhai

Similar Recipes