Farfesun naman rago

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke namanki ki zuba shi acikin tukunya ki zuba ruwa dai-dai yadda zai ishe ki saiki samu attaruhun ki dai-dai bada yawa ba ki tsinke ki wanke ki jajjaga ki zuba cikin naman ki gyara albasar ki ki yanka ki wanke ki zuba aciki saiki gyara tafarnuwar ki ki daka itama ki zuba ki saka kayan kamshi ki jujjuya saiki daura kan wuta yayita dahuwa.

  2. 2

    Har sai kinga namanki ya kusa yi saiki zuba maggi gishiri onga ki jujjuya ki rage wutar a haka zai karasa dahuwa saiki sauke shikenan zaki iyaci da biredi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes