Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke namanki, kisata a tukunya, tayita nuna.. Ki sa kayan kamshi da sinadarin Dandano..
- 2
Zuba kayan miya, sa maggi, garlic, ginger, dakuma Curry, thyme d Gishiri Kadan..
- 3
Kiyanka lawashnki da albasa, Inya nuna, saikisa su daga karshe
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Farfesun Naman rago
Wannan na Aunty Jamila na ita kadai gaskia, data jawoni Hausa app kuma na hwara jin Dadi nai walle. Amma dai yayi Dadi yayi yaji yaji. Baa cewa komi kam Walies Cuisine -
-
-
-
-
Ferfesun naman rago
Inason naman rago don yafi lafia, akan jan nama shisa ako da yaushe dashi nake amfani don jin dadin iyalina.#sahurrecipecontest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
-
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Farfesun Naman Akuya
Yanada dadi sosai, ga kuma fa'idodi da dama e.g yawan cinshi yana preventing cancer( cancer preventing fatty acid) by God grace. Yadauke da vitamin B, yana burning fat etc. Oum AF'AL Kitchen -
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest naman rago yana da matukar amfani a jikin dan adam,yana cikin nau'in abincin gina jiki,saboda haka yana da kyau a kalla koh sau daya ne a sati aci naman rago. Parpesun naman rago yana da matukar dadi barin idan yaji kayan hadi,parpesun naman rago zaa iya ci da breadi,shinkafa koh taliya da abubuwa da dama. Ina son parpesun naman rago sosai sbd yana da dadi barin in yayi yaji.fatima sufi
-
-
-
Farfesun kan rago
Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau Oum Nihal -
-
Parpesun naman rago
#parpesurecipecontest.Naman rago yana da kyau wurin gina jiki musamman idan aka sarrafa shi da kayan kanshi masu amfani da tasiri a jiki kamar su kammun,shammar da raihan. mhhadejia -
Indomie da naman rago
Indomie yanada dadi kwarai dagaske idan yaji hadi sosai Sasher's_confectionery -
-
-
Farfesun kan rago
#NAMANSALLAHNaman Kai da kafan rago na daga cikin Naman layya, wanda mutane da dama basa bashi mahimmanci, da yawa kyautar da shi suke, wasu Kuma basa ci kwata kwata, ni Kuma nakan yi farfesun shi bayan an kwana biyu da sallah saboda a ganina babu girmamawa da za a wa naman Kai Wanda ya wuce ayi farfesu kasancewar ina matukar son farfesun Naman Kai, a takaice ma, shine farfesun da na fi so sama da kowane irin farfesu, musanman idan na sameshi a kalaci, nakan hada shi da burodi ko waina ko sinasir ko Kuma na ci shi hakanan Mufeeda -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9631970
sharhai